Halayyar da duk Dan musulmi yazama wajibi ya lazimta.
Ankarbo daga Abu zarrin Jundubu Dan Junadata,da Abi Abdurrahman Mu'azu Dan jabalu(Allah yayarda dasu)cewa,Manzon Allah (tsira da aminci su tabbata agareshi)yace,"kaji tsoron Allah aduk inda kake. Kuma kabiyar da kyakkyawan aiki akan Mummunan aiki,don ya shafe shi,kuma kayi wa Mutane mu'amala da kyakykyawar Dabi'a.Tirmizine yaruwaitoshi yace wannan Hadisine Mai kyau.
Post a Comment
Post a Comment