IMAMU ALFAZAZIY A CIKIN ISHRINIYA YANA CEWA MADIHU NABIYIL LAHI AZKA TA ABUDE MA ANA BEGEN ANNABIN ALLAH SHINE TSARKAKAKKYAR IBADA YA ALLAH KA AZUTAMU DA YAWAITA SALATI GARESHI TSARKAKAKKE DA TSARKAKAKKU KUMA SHUGABAN TSARKAKA MADUBIN ALLAHU WANDA DUK YA GANKA BAZAI LALACE BA Y MASANIN ALLAH YA ALLAH KA QARA MANA SOYAYYAR ANNABINKA TA GASKIYA WACCE BATADA KISHIYA