Ankarbo daga abi Muhammad Alhassan Dan Aliyu Dan Abi Dalib jikan Manzon Allah (tsira da Amincin Allah Allah su tabbata agareahi)kuma Dan lelensa (Allah yayarda dasu)yace "Naki yaye dga Manzon Allah (tsira da aminicin Allah sutabbata agareshi)cewa,ka rabu da abinda kake kokontonsa,ka komawa abinda baka kokontonsa"
Tirmizi da Annasa'ine suka ruwaito shi.kuma tirmizi yace Hadisine ingantacce kuma tabbatacce.
Masha Allah
Posted by Roofaee Abubakar.
Post a Comment
Post a Comment