BARKADA ZUWA YA RAMADANA
tsarabaTa Musamman domin kara kaimi domin shirin shiga watan Ramadan
Manzon Allah (saww) yace:
"IDAN RAMADHAN YA SHIGO, ANA BUDE KOFOFIN ALJANNAH, KUMA ANA RUFE KOFOFIN JAHANNAMA, KUMA ANA 'DAURE SHAITANU". (Bukhariy da Muslim ne suka ruwaitoshi).
Allah yasa muna cikin 'yantattu Allah yasa Musamu riskar Daren lailatul qadri. Ameeen.
insha Allahu a cikin azumi zamu fara karanta Littafin Aklaqul Musdafa idan Munsamu lokaci zamuji yadda Dabi'unnan nasa suke ma'abota girma.
shi wannan littafi yana daya daga cikin gadon da Kanin shehu Usmanu Dan Fodiyo r.a wato shehu Abdullahi Bin Fodi. r.a.
muna bukatar goyon bayanku dakuma Addu'o,inku domin ganin wannan kuduri namu ya tabbata.
nine naku
Roofaee Abubakar.
lale dazuwa Ya Ramadana
Post a Comment
Post a Comment