KURA DA FATAR AKUYA RADDI GA # ABU_IKRIMA _______________ ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮﺣﻴﻢ Yau isha Allah zanbiyawa wani yaro daga cikin daliban mu karatu banasibe yace zaiwa Hizbullahi Albakir raddi akan hadisin da yakawo nacewa nana fatima gaba take da duk wata mace a halittun Allah _____________ banasibe yace qaryane domin su Allah yafada musu macen da ya fifita akan matan talikai kamar yadda yazo cikin suratu ali imran ﻭﺇﺫﻗﺎﻟﺖ ﺍﻟﻤﻠﺌﻜﺔ ﻳﻤﺮﻳﻢ ﺇﻥ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﺻﻄﻔﻯﻚ ﻭﻃﻬﺮﻙ ﻭﺍﺻﻄﻔﻯﻚ ﻋﻠﻰ ﻧﺴﺎﺀﺍﻟﻌﻮﺇﺫﻗﺎﻟﺖ ﺍﻟﻤﻠﺌﻜﺔ ﻳﻤﺮﻳﻢ ﺇﻥ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﺻﻄﻔﻯﻚ ﻭﻃﻬﺮﻙ ﻭﺍﺻﻄﻔﻯﻚ ﻋﻠﻰ ﻧﺴﺎﺀﺍﻟﻌﻠﻤﻴﻦ Wannan ayar itace hujjar da banasibe yakafa kan cewa wai nana maryamu ga ba take da nana fadima to yaro zamu baka amsa ______________ hujjar banasibe anan itace Allah yace ﺇﻥ ﺍﺻﻄﻔﻯﻚ Allah ya zabeki to anan indai da wannan ne nana maryamu tafi nana fadima munasan banasibe yabamu amsa kan wannan ayar Allah yace ﺇﻥ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﺻﻄﻔﻰ ﺀﺍﺩﻡ ﻭﻧﻮﺣﺎ ﻭﺀﺍﻝ ﺇﺑﺮﻫﻢ ﻭﺀﺍﻝ ﻋﻤﺮﺍﻥ ﻋﻠﻰ ﺍﻟﻌﻠﻤﻴﻦ Nan ma gashi Allah yace yazabi Annabi Adamu da nuhu da ibrahim da ahlin imran akan talikai to tan bayar anan itace shin suma wadan nan sunfi Annabi annabi muhammadu(s) tinda dai suma gashi anan Allah yai anfani da kalmar ﺍﺻﻄﻔﻰ Narantse da Allah Duk duniyar salafiyya mace bata haifi dan da zai iya bada wannan amsar ba balle kai jakin banza da wofi ____________ har ila yau dolene mu fifita annabi musa kan Annabi muhammadu(s) idan mukatafi kan fahimtar wancen banasiben tinda dai shima Allah cewa ﻗﺎﻝ ﻳﻤﻮﺳﻰ ﺇﻧﻰ ﺍﺻﻄﻔﻴﺘﻚ ﻋﻠﻰ ﺍﻟﻨﺎﺱ ﺑﺮﺳﻠﺘﻰ ﻭﺑﻜﻠﻢ ﻓﺨﺬﻣﺎﺀﺍﺗﻴﺘﻚ ﻭﻛﻦ ﻣﻦ ﺍﻟﺸﻜﺮﻳﻦ Allah yace ya zabi Annabi musa kan mutane to munasan kabamu amsa kan wannan shin shima annabi musa yafi annabi muhammad(s) ________________ to bari kuma muje ga mas'ala ta biyu dashi wannan banasiben yatauna duk asalansa nayiwa malamin malamansa raddi wato Hizbullahi Albakir _______ yai magana kan wannan ayar ﺃﻟﻢ ﺗﺮﺇﻟﻰ ﺍﻟﺬﻳﻦ ﻗﻴﻞ ﻟﻬﻢ ﻛﻔﻮﺍﺃﻳﺪﻳﻜﻢ ﻭﺃﻗﻴﻤﻮ ﺍﻟﺼﻠﻮﺓ Izuwa karshen ayar yamusa cewa ba akan sahabbai ta sauka ba wai kuma munafiqi daban sahabi da ban to Alhmdlh babu bukatar magana kan wannan domin tint