WAZIFA TANA DA ASALI A HADISIN MA'AIKI,GA HADISIN ZAMU KAWO: . ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﺳﻌﻴﺪ ﺃﻥ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﻗﺎﻝ ﻟﻴﺬﻛﺮﻥ ﺍﻟﻠﻪ ﻗﻮﻡ ﻓﻲ ﺍﻟﺪﻧﻴﺎ ﻋﻠﻰ ﺍﻟﻔﺮﺵ ﺍﻟﻤﻤﻬﺪﺓ ﻳﺪﺧﻠﻬﻢ ﺍﻟﺪﺭﺟﺎﺕ ﺍﻟﻌﻠﻰ Daga Abu Sa'id Alkudury yace Annabi (saw) Yace Wallahi Wasu mutane zasuyi zikiri aduniya tare da shinfida Farin Kalle na Musamman to Allah zai shigar dasu aljanna Mafi Daukaka. . *(Musnad Na Abu ya'ala,Hadisi na 1110) *(Sahih Ibn Hibban,Juzu'i na 1,Shafi na 308,Hadisi na 399) *(Majma'az Zawa'idi Na Haithami,Hadisi na 16777) *(At-Targib Wat Tarhib Na Mundhiri,Hadisi na 2241) *(Ad-Durrul Manthur Na Suyudi,Juzu'i na 1,Shafi na 150) *(Kanzul Ummali Na Al-Muttaqi,Hadisi na 11244)